[audio] Hashim-zamah-neh-ft.-B.O.C *Intro...* -Ku-gusa, ya know what time is dis? - We feel d silence in the streets, -Ai Dole ma muzo da hit ai, -I got b.o.c in the building, B.O.C: jimana ku tsaya guyz, sir Jex money pon d ganga u no wan saying...) -Nine Yaro Mai buta hashim Zamah Neh : *Verse 1:* *Nine ganinan shine, ninenan a hanya, *Hashim Zamah Neh have taken over Mallam ko ka shirya? *Daure akuyanka kura ta tsinke a hanya, *Zuciyansu bugawa take namusu kaciya, *Yabon kai jahilcine nigga me i no d fariya, *Yesterday is gone reshe ya juya da mujiya, *Jifansu nake da flowz Mallam just like kifiya, *Allah ne ke kariya boka gusa da laya, *Toh yan hanuna ina yan wurina? *Gwanin Kune ke mamaya u no ban gadara, *Me paint d town & cut d grass hatters suna min shara, *I got d skills da zana Baku lines babu gyara, *Thats why d pressing me basu so namusu Sarah, *Incase u dont know nida B.O.C *We pon d M. I. C, *Kidan mu kamar VTC, *Sun jimu a BBC, *Mune d winning team APC *Kuko k...